Ma’aikatar Ilimi ta sanar da sunayen sababbin shugabannin gudanarwan jami’o’in kasa Najeriya.
Ga jerin sunayen
1. Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zaria – AVM Muktar Mohammed
2. Jami’ar Najeriya, Nsukka – Chief Mike Olorunfemi
3. Jami’ar Lagos – Dr. Wale Babalakin
4. Jami’ar Fasaha dake Owerri (FUTO) – Prof John Ofem
5. Jami’ar Calabar – Sen. Nkechi Justina Nworgu
6. Jami’ar Ibadan – Joshua Waklek, mni
7. Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU), Bauchi – Amb. Niniola Nimota Akanbi
8. Jami’ar Bayero, Kano (BUK) – Prof. Ibrahim Gambari
9. Jami’ar Fasaha, Akure (FUTA) – Se. J.K.N. Waku
10. Jami’ar karatun kimiyyar man Fetur, Effurum (FUPRE) – Prof Shehu Abdullahi Zuru
11. Jami’ar Fasaha na (FUT), Minna – Prof Femi Odekunle
12. Jami’ar koyon aikin gona na Michael Okpara da ke Umudike (MOUAU) – Engr. Bello Suleiman
13. Jami’ar Modibbo Adama Yola – M. Bukar Zarma
14. Jami’ar Nmandi Azikiwe da ke Awka – Alhaji Aziz Bello
15. Jami’ar Abuja – Alhaji Sani Maikudi
16. Jami’ar koyon aikin gona, dake Abeokuta – Dr. Aboki Zhawa
17. Jami’ar koyon aikin gona dake Makurdi – Prof Alkassum Abba
18. Jami’ar Benin – Alhaji Isah Ashiru
19. Jami’ar Ilorin – Dr. Jibril Oyekan
20. Jami’ar Jos – Prince Tony Momoh
21. Jami’ar Maiduguri – Prof. Biodun Adesanya
22. Jami’ar Uyo – Prof. A. C. Awujo
23. Jami’ar Usman Danfodiyo, Sokoto – Rtd Hon. Justice Pearl Enajere
Discussion about this post