Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sunayen manyan darektocin babban bankin Najeriya (CBN).
Wadanda aka mika sunayensu majalisar sun hada da: Ummu Jalingo (Arewa Maso Gabas), Justitia Nnabuko (Kudu Maso Gabas) Mike Obadan (Kudu Maso Kudu) Abdu Abubakar (Arewa Maso Yamma) Adeola Adetunji (Kudu Maso Yamma).
Discussion about this post