game da Author

  • Gaskiya dai ganduje ya ji kunya kuma ya nuna cewa shi ba dan siyasa bane kuma bai iya siyasar ba kuma zai gane ya taba wanda ba dabawa

  • Abdullahi Usman

    Wannan yabo ne ake yi wa Kwankwaso, me ze hana masu jin haushinsa ba za su yi abin da za a yabe su ba?