Kungiyar Kwallon kafa ta Real Madrid zata kara da Bayern Munich a wasan kwallon kafa na zakarun nahiyar turai.
Wani shugaban kungiyar Madrid ya ce wannan hadi bai yi musu dadi ba.
Barcelona zata kara da Juventus, Dortmund da Monaco, Athletico Madrid da Leicester City.