Kungiyar Kwallon kafa ta Leicester City dake kasar Ingila ta wuce zuwa rukunin Kwata fanal a gasar kwallon kafa na zakarun nahiyar turai.
Leicester ta doke Sevilla na kasar Spain ne da ci biyu ba ko daya.
A wasa na biyu kuma kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta samu nasara ne akan FC Porto na kasar Portugal da ci daya mai ban haushi.