A karshe wannan mako ne za’a buga wadansu wasanni da suke da matukar mahimanci ga kunkiyoyin kwallon kafar da za su kara.
A kasa Najeriya, kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars zata kara ne da Eyimba a filin was na sani Abacha da ke Kano.
Muna sa ran za’a tashi wasan: Pillars 2-1 Enyimba
Kungiyar Kwallon kafa ta Liverpool zata kara da Arsenal a filinta na Anfield
Muna sa ran za’a tashi wasan 3 – 1
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta kara da Celta Vigo a filinta na Camp Nou
Muna sa ran za’a tashi wasan: Barcelona 4-1 Celta Vigo
Kungiyar kwallon kafa ta Roma za ta kara da Napoli a filinta na Stadio Olimpico
Mu na sa ran za’a tashi wasan: Roma 4-2 Napoli
Discussion about this post