Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Iyalansa a fadar shugaban kasa.
Iyalan shugaban kasa sun taro a fadar gwamnatin domin nuna farin cikinsu da dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kasar ingila.
Buhari ya dawo Najeriya da safen juma’an nan inda ya sauka a filin jirgin saman sojin saman Najeriya dake Kaduna.