Hanyoyin 5 da za abi domin kiyaye wa daga kamuwa daga cutar Sankarau

0

Cibiyar kula da bada kariya ga cututtuka ta kasa ta sanar da mutuwar mutane 282 sanadiyyar kamuwa da cutar sankarau.

Shugaban cibiyan Chikwe Ihekweazu ya kara da cewa an gano wadansu dauke da cutar ss 1966 sanna kuma wasu su 109 sun sami sauki daga cutar.

Jihar zamfara ce ta ke da yawan wadanda suka rasu a dalilin cutar, Jihar Sokoto na bi mata sai Jihar Katsina da jihar Neja.

1. Yin allurar rigakafi.

2. Tsaftace muhalli.

3. Rage cinkoso a wuri daya.

4. Abude tagogi domin samun isasshen iska a dakunan da ake zama.

5. A daina ganin cutar Sankarau a matsayin wani tsafi ne ko jifa.

Share.

game da Author