Babban bankin kasa CBN ta bada umurnin cewa da ga yau litini bankunan kasa Najeriya su siyar da dala akan naira 360.
Bankin ta ce ita zata siyar wa bankunan dala akan naira 357 Inda su kuma zasu siyar akan naira 360.
Bankin ta ce dole ko wani banki a kasarnan ya saka hakan a zauren bankinsa domin sanar wa mutane.