Jam’iyyar PDP na bangaren Ahmed Makarfi ta ce baza ta bi ko halarci taraon kasa da bangaren Ali Modu Sheriff ke shiryawa ba.
Kakakin jam’iyyar na bangaren Makarfi Dayo Adeyeye yace basu yar da shugabancin Ali Modu Sheriff ba saboda ba za su bi akan komai da zai yi a jam’iyyar ba.
Adeyeye ya yi kira ga Sheriff da ya daina nuna kansa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP.