Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta doke PSG da ci 6 da 1.
Abinda Barcelona tayi ba’a taba yin irinta ba a tarihin wasan kwallo kafa a nahiyar turai in da kungiyar kwallo za ta farfado daga kwallo 4 sannan ta samu nasara a wasan zakarun turai.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.