Sama da mutane 500 ne suka amsa tambayar da muka yi akan fadin sakamakon wasa tsakanin Barcelona da PSG.
Ko dayake da yawa daga cikin wadanda suka aiko mana da amsoshi basu aiko ba sai bayan an rufe karbar amsoshin kalilan ne suka cinka daidai kuma cikin lokaci.
Ga sunayensu:
Alhassan B Umar
Nura Suleiman
Babangida Abdulkadir
Muhammed Abdullahi Aliyu
Mun riga mun aika musu da sako cikin akwatunansu na sako ta Facebook.