Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung ya sanar da bizine matarsa da ta rasu ranar Asabar a garin Sabongida, dake karamar hukumar lantan Jihar Filato.
Briskila Dalung ta rasu ne bayan rashin lafiya da tayi fama dashi ranar 29 ga watan Janairu.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.