Shugaban Majalisar dattijai ya nada Dr. Hakeem Baba Ahmed a matsayin shugaban ma’aikatansa wato (Chief of Staff).
Dr. Hakeem Baba Ahmed dan asali jihar Kaduna ne kuma jigo a jam’iyyar APC.
Ya canji Isa Galaudu wanda ya ajiye aiki a watan Janairu.