Rundunar ‘yan sanda ta kwato naira miliyan 111 da ga hannun wadansu jami’an hukumar zabe

1

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta sanar da kwato wasu kudade da ya kai naira miliyan dari da goma sha daya daga hannun wadansu daga cikin jami’an hukumar zabe da gwamnatin jihar ta basu cin hanci a zaben jihar da ya gabata.

Share.

game da Author