An na da sababbin darektoci a hukumar Kula da sifurin jragen sam na kasa yau.
Ranar Juma’an da ya gabata ne ministan sifurin jiragen sama na kasa Hadi Sirika ya sanar da sauke darektocin hukumar su bakwai.
Wadanda a ka nada sun hada da Edem Oyo-Ita, Abbas Sanusi, Adamu Sani, Odunowo Adetunji, Ita Awak, da Lawrence Kwajok.
Wadanda aka sallama kuwa sune: Salawu Ozigi, Joyce Nkemakolam, Aba Ejembi, Emmanuel Ogunbami, Benedict Adeyileka, Justus Wariya, da Austin-Amadi Ifeanyi.