• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Na kusa gama kera na’auran tara wutan lantarki mai amfani da hasken wata – Inji Danliti

Mohammed LerebyMohammed Lere
February 23, 2017
in Labarai, Labarai daga Jihohi
0

Wani matashi dan shekara 15 kuma mazaunin Karamar Hukumar Kura da ke jihar Kano mai suna Danliti Ciliti yace yana gab da kammala kera wata na’auran tara wutan lantarki mai amfani da hasken wata.

Ba kamar yadda kowa ya sani cewa na’urori masu amfani da hasken rana ce kawai ake gani kuma ake mu’amula da su, Danliti yace shi nasa na’uran da yake kirkirowa da hasken wata ce za ta yi amfani.

“ Banga sana’ar da zata gagareni ba da yardar Allah. Allah shiyasan yawan sana’oin da na iya.”

Danliti yace ya kirkiro abubuwa da dama kamar su rediyon kwali, ya iya gyarankwan fitillan da ta mutu, ya iya zana gida kowanne iri da ginawa, shi kafinta ne kuma yana gyaran karaya ko targade.

“Ina gyaran Keke Napep wato adaidaita sahu, ni kafinta ne, ni makaniken mota ne sannan ina gyaran keken dinki.
Danlami yace wannan baiwa ce Allah ya bashi a garin kura kuma kowa ya sanshi da sana’o’insa.

Yace a yanzu yana ci gaba da nazarin kera na’urar tara wutan lantarki amfani da hasken farin wata wacce sam baza tayi aiki da hasken rana ba da izinin Allah.

Yanzu hakan Danliti ya gano yadda za’a gyara memori na waya.

Kamar yadda ya fadi, Danliti yace ya gano hakanne saboda hasarar da mutane sukeyi idan memori din wayarsu ta lalace. Yanzu yana gyara memori kuma ta dawo aiki kamar yadda take ada.

Dantala Kura ne ya yi wannan hira da injiniya Danliti daga garin kura, jihar Kano.

Tags: DantalaHausaKanokuraLabaraiTargade
Previous Post

Kungiyar kwallon kafa ta Leicester City ta kore mai horas da ‘yen wasanta

Next Post

Kada kiristoci suyi watsi da Buhari, kowa ya sashi a Addu’a – Inji Shugaban CAN

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana murdiya a zaben gwamnan Kaduna, ba mu yarda da nasarar da INEC ta baiwa Uba Sani ba – ‘Yan PDP masu zanga-zanga
  • 2023: ‘Yan dandatsa sun yi yunƙurin kutse cikin shafukan yanar gizo sau miliyan 3.8 a lokacin zaɓen gwamnoni -Minista Pantami
  • RIGIMAR ZAƁE A KOTU: A bani nasara ko a sake zaɓe, ga dalilai na 18 – Peter Obi
  • HARAJIN WATAN FABURAIRU: Gwamnatin Tarayya ta tara Naira biliyan 487
  • RIGIMAR DUNIYA DA MAI RAI AKE YI: ‘Babu zaɓaɓɓen shugaban ƙasa a Najeriya’ – Datti Baba-Ahmed

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.