Kasar Kamaru ta lallasa kasar Masar da ci biyu da daya a wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Afrika yau.
kasar Masar ta saka kwallon ta na farko ne a farkon rabin lokaci inda bayan andawo hutun rabin lokaci kasar Kamaru ta saka kwallaye biyu a ragar kasar Masar.
Kasar Najeriya bata shiga gasar ba a bana.