Kotu ta ce a cigaba da ajiye Shamsuddeen Bala Mohammed a Kurkuku

0

Kotu a Abuja ta ba da umurni da a cigaba da ajiye dan tsohon ministan Abuja, Shamsuddeen Bala Mohammed a kurkukun Kuje har sai ta saurari maganar belinsa da aka shigar gabanta ranar 3 ga watan Fabrairu.

Ana tuhumar Shamsuddeen Bala Mohammed da hannu cikin wata almundahana da akayi lokacin mahaifinsa na ministan Abuja Bala Mohammed da ya kai naira biliya 1.

Kotun tace a cigaba da ajiye shi a kurkukun har sai ta amince da bada belinsa.

Share.

game da Author