Hukumar tara haraji ta rufe kamfanin jiragen sama na Kabo

0

Hukumar tara haraji ta Kasa FIRS ta rufe kamfanin jiragen sama na Kabo wato Kabo Air saboda bashin haraji da kamfanin ta kasa biya.

Hukumar FIRS ta na bin kamfani jiragen sama na Kabo kudade sama da naira miliyan 149 a haraji wanda bata biya ba tsakanin shekara ta 2004 zuwa 2013.

Bayan haka kuma ta rufe kamfanonin Motoci na Paki motors da Monaco venture duk saboda bashin haraji da take bin su.

Share.

game da Author