El-Rufai ya mika sunayen sababbin kwamishinoni majalisar jihar

2

Gwamnan jihar Kaduna Mal. Nasir El-Rufai ya mika sunayen sababbin kwamishinoni majalisar jihar domin tantance.

Bayan nadin sabbin kwamishinonin da zai gwamna El-Rufai ya yi wa wadansu kwamishinonin canjin ma’aikatu.

An nada wasu sababbin manyan sakatarori a ma’aikatun jihar inda aka sauya wa wadansu daga cikin wadanda suke kai ma’aikatu.

Wadanda aka kai sunayen su majalisar jihar domin tantance wa sun hada da Kabiru Mato a matsayin kwamishinan Ayyukan Gona, Umma Hikima, kwamishinan Shari’a, Hafsat Baba, kwamishinan Harkokin Mata da Ja’afaru Sani a matsayin kwamishinan kananan hukumomi.

Wadansu manyan sakatarori biyar sun yi murabus.

Share.

game da Author