Allah ya bai wa Shugaban Kasa koshin lafiya, ya yafe masa kurakuransa da Zunubbanshi, ya shirye shi wajen shugabantar lamurranmu.
Shugaba a ko’ina abinda ya cancanta shi ne fada masa gaskiya a inda ake ganin ya yi kure; addu’ar shiriyar Ubangiji wajen shugabanci, da koshin lafiya da gafarar Allah.
Duk wannan yi wa kai ne don duk abinda zai same shi zai shafe mu.
In ya shiriya, mu za mu ji dadi; in ya bata mu za mu sha wuya. Balle kuma in ya rasu a tsari irin na Nijeriya mun san abinda zai biyo baya. La qaddarallah.
Mun taba bin wannan hanyar mai cike da duhu da abubuwan ban tsoro. Kar Allah ya maimaita mana.
Aliyu
6/2/17
Discussion about this post