Allah yayi wa Mohammed Masaba rasuwa a gidansa dake garin Bida jihar Neja
Mohammed Masaba ya rasu ne ya na da ‘ya’ya 107 da mata 86.
Masarautar Bida ta taba yanke wa masa hukuncin da ya saki wadansu daga cikin matan ya bar 4 kawai amma bai yi hakan ba har zuwa rasuwarsa.