Dangote ya kafa kamfanin kera manyan motocin daukan kaya a Najeriya

3

Shahararren dan kasuwannan kuma wanda ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika Aliko Dangote ya kafa wata sabuwar kamfanin kera manyan Motoci a kasa Najeriya.

An kafa kamfanin ne a jihar Legas.

Dangote yace kamfanin zata dinga kera akalla manyan motoci 10,000 duk shekara.

Wani mai Magana da yawun kamfanin, ya sanar da cewa kamfanin sun hada hannu ne da wata kamfanin kera motoci dake kasar China domin samun nasara akan hakan.

Dangote ya na shirin kaddamar da sabuwar kamfanin matatar man sa da na yin takin zamani a shekara ta 2017.

Daga karshe yace dole ne a hana karfi da karfe domin ganin an kafa kamfanoni a kasa Najeriya domi samun kudaden shiga.

Share.

game da Author

  • Aminu ya’u

    Gaskiya muna murna da wannan kamfani da dangote zaikafa, Allah yasa yakafashi anan arewa.

  • JAFAR KUSH

    HAKA YAYI AMMA #DANGOTE BAKA DA WANI BABBAN KAMFANI A AREWA NA AZO A GANI

  • Murtala Umar Kafi

    Alah yasawa dangote da akheri yabashi ikonyi, kuma allah yakareshi daga sharin mahadsada Your Comment