Sojin Najeriya ta gano wata yarinya mai suna Rakiya Ibrahim Wanda daya daga cikin yar sakandaren Chibok ne da Boko Haram tayi garkuwa dasu.
Kakakin Sojin, Kwanel Sani ne ya sanar da hakan.
Ya kara da cewa dakarun sojin sun gano Rakiya ne a kusa da garin Damboa dauke da danta.