Shugaban kasa Jonathan yace yana matukar jinjina ma Sule Lamido saboda irin rikon amanarsa da gaskiya.
Yace Sule baya magana biyu,kuma baya canza magana bayan ya amince.
“Ya taimakamini sosai a zaben 2011 kuma ina jinjina mishi saboda irin soyayya da yake nuna mini”.
Jonathan yafadi hakanne a bukin bude sabon filin jirgin saman jihar jigawan da gwamnan jihar Sule Lamido ya gina a Dutse