Tsohon Ministan Abuja kuma jigo a Jam’iyyar adawa ta APC yace ya shiga sahun yan takaran gwamnan jihar Kadunane domin ya dawo da martaban jihar kamar yadda aka santa dashi da.
Yace idan kaduba yanzu kaduna ta zamo koma baya a kowani fannin rayuwa.
Yace Matasa ba ayyukan yi, rikice rikicen siyasa da addini yayi katutu a jihar sannan bazaka iya kwatanta cigaban jihar da jihohin dake makwabtaka da jihar ba.