Idan Jonathan yayi takara a 2015, babu tantama ba haufi TABBAS zai fadi warwas – Shugaban APC a jihar River

0

Shugaban jam’iyyar APC a jihar Rivers Davies Ikanya yace ko tantama bayayi cewa idan Jonathan yabi kiraye kirayen da masu fakewa da wai suna sonsa daya amsa kiran mutane yayi takaran 2015 toh babu shakka zai sha mamaki domin kuwa zai sha kasa.

Ya kara da cewa jama’an Najeriya sun gaji da Jonathan ne saboda haka kada yabi wadannan da suke ziga shi da ya fito takaran shugaban kasan a zaben 2015.

Yace, Jam’iyyar APC ne yanu akeyi saboda haka kada ma ya bata lokacin sa domin Buhari ba sa ansa bane.

Share.

game da Author