Babban malaminan mazaunin jihar Kaduna Sheikh Ahmad Gumi yayi kira ga shugabw Buhari daya hakura da burin dayake dashi na zama shugaban kasa Najeiya a 2015.
Yace bayan shekaru da sukayi mishi yawa ya kamata ace Buhari ya mara ma wanine baya yanzu bawai shi ya nemi takarar shugabancin ba.
Yace mutane suna yin amfani da farin jinin Buhari suci zabe shi ne yasa suke zugashi.
Me zakuce akan hakan?
Discussion about this post