Don ancireni daga mai horon yan kwallon kafan Najeriya, ai bawai duniyan ta karemini bane kenan – Steven Keshi

0

Steven Keshi da hukumar kwallon kafa ta kasa ta tsige daga aikin sa na koyar da yan wasan super eagles yace sam sam sam babu abin da ya d’ad’ashi da kasa akan tsige shi da akayi.

Yace shi yaga hakan wani cigabane a rayuwar sa.

Hukumar kwallon kafa tace Dashi keshi da mataimakansa Amokachi da Ike Shorunmo su nemi duk wata makarantar koyan aikin koyar da yan wasa a duniya zasu biya musu su tafi suyi.

Mezakuce akan hakan?

Share.

game da Author