KISAN GILLAR SOJOJI 17 A DELTA: Yadda aka guntule kawunan soja 14, aka farke cikin su aka fizge zuciyar su
A cikin ra'ayin jaridar mai taken Munin Kisan Gillar Da Tsagerun Delta Suka Yi Wa Sojojin Najeriya, akwai kaɗan daga...
A cikin ra'ayin jaridar mai taken Munin Kisan Gillar Da Tsagerun Delta Suka Yi Wa Sojojin Najeriya, akwai kaɗan daga...
Daga cikin waɗanda aka kashe ɗin har da Laftanar Kanar A.H Ali, Kwamandan Bataliyar A-yi-ta-ta-ƙare ta 181, Manjo-manjo biyu da...
BIDIYO: Ganawar gwamna Uba Sani da ɗaliban makarantar Kuriga bayan ceto su daga hannun ƴan bindiga
"A wannan wata na Ramadan, lokaci ne da muke sadar da halayen nagarta, wanda ke taimakawa wajen tallafawa al'umma".
Kyan Alƙawari, cikawa, dama a ganawar mu a baya, Egbetokun ya yi alkawarin turo ƙarin jami'an tsaro zuwa jihar Kaduna...
Ya zama tamkar wajibi da gwamnatin tarayya da gwamnonin mu na jahohi da ma shigabanni arewa su tashi don neman...
Abbas ya bayyana cewa dukkan su a majalisr tarayya na daraja shugaban Tinubu kuma suna ganinsa da kima matuka.
Rundunar ‘yan sanda a Legas ta kama batagari 590 a wurare daban-daban a fadin jihar daga ranar 13 ga watan...
Ta ce ana raba abincin a masallatan Juma'a, kan titina, gidajen kurkuku, gidajen marayu, gidajen kangararrun yara da wasu wurare...